A yaune 9/8/2021 Kungiyar ta gudanar da taron ta da wasu zababbin mutane wanda zasu gudanar da bikin rantsuwa na zababbin shuwagabannin na ko wace local government dake cikin jihar katsina da kewayenta.
Kubi yomu sannu a hankali domin jin yanda wannan taro ya gudana.
No comments:
Post a Comment